Tattaunawar user:Adamu ab
Barka da zuwa!
[gyara masomin]Ni Robot ne ba mutum ba.
Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Adamu ab! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:
- Gabatarwa
- Tutorial
- Cheatsheet
- Yadda ake rubuta muƙala
- Manufofin Hausa Wikipedia
- Shawarwari goma akan gyaran Wikipedia
Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 10 ga Augusta, 2023 (UTC)
Tarihi Nazari
[gyara masomin]Aslm, da fatan kana lafiya. Muna godiya da gudummawarka kuma muna kara karfafa maku gwiwa a madadin wannan Gidauniya cewa zaku tsaya ku cigaba da bayar da gudummawar ku. Wannan mukala Tarihi Nazari akwai makamaiciyar ta a shafin Hausa WIkipedia Tarihin ɗan-Adam saboda haka zamu goge ta. Amma idan akwai wata tambaya ko karin bayani kana iya tuntuba ta ko wani kwararren edita.
Nagode