Wikipedia:Taimako
Appearance
Mutane kamar ku ne suka yi Wikipedia.
Wannan shafin zai baku damar yin tambaya a game da abubuwan da suka shige maku duhu a dangane da Wikipedia. Inda masana a wannan fannin za su baku amsar tambayar nan take. Muna maraba da masu yin tambaya ko bayar da amsar tambaya. Muna farin ciki da zuwan ku - muna maku fatan zama ƙwararrun Wikipedian!
Haka nan kuna iya tuntubar masu gudanarwa na wannan shafin a shafukan su na tattaunawa.
- Anasskoko (Magana)
- Em-mustapha - (Magana)
- Gwanki - (Magana)
- Uncle Bash - (Magana)
yanda zan sako hoto da koren rubutu Wikipedia == Tambayoyi ==