Nancy Isime
Nancy Isime | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jahar Edo, 17 Disamba 1991 (32 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Tarihin Mutanen Ibo |
Harshen uwa | Harshen, Ibo |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos academic degree (en) jami'ar port harcourt |
Matakin karatu |
Diplom (en) Digiri |
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, model (en) , media personality (en) da mai gabatarwa a talabijin |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm7484947 |
Nancy Isime (An haifeta ranar 17 ga watan Disamba, 1991). Yar kwasan kwaikwayo ce ta Najeriya, modala ce kuma sannan tanada alaka da kafofin yanar gizo[1]
Farkon rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Nancy a jihar Edo, kasar Nijeria[2] Bayan ta kammala karatun ta na sakandari a garin Bennin, Nancy ta ta garzaya Jami'ar legas inda tayi difloma.[3] Nancy Isime tanada shekara biyar mahaifiyarta ta rasu wanda hakan yasa mahaifin ta yaci gaba da kula da ita[4]. A lagas Nancy ta tashi kuma anan tayi karatun firamare da kuma jiniya sakandari kafin daga bisani ta koma Bennin domin kaammala karatun siniya sakandari. Nancy ta samu horon karatu na sharar fage na wata shidda a ami'ar fatakol daga bisani kuma ta koma jami'ar legas inda tayi karatun difloya a bangaren abinda ake kira da ingilishi Social Art[5]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Nancy isime ta fara sana'arta ne a matsayin jaruma a shirin gidan telabishin Echoes a shekarar 2011. A lokaci guda kuma tayi da a matsayin mai labarai a gidan telabishin, tayi shire shire da aka santa dasu kamar wani shiri na na Gulma The Squeeze, technology show What's Hot, da backstage segments of MTN Project Fame season 7 [6] A shekarar 2016 Nancy maye gurbin Toke Makinwa a matsayin mai gabatarwa a daga daga cikin fitattun gidan telabishin
Fina-finan ta
[gyara sashe | gyara masomin]Nancy isime tayi fina finai da yawa amma ga wasu daga cikinsu
- Hex (2015)
- Tales of Eve (2015)
- On the Real (2016)
- A Trip to Jamaica (2016)
- Hire a Man (2017)
- Finding C.H.R.I.S (2017)
- The Surrogate (2017)
- Treachery (2017)
- Kanyamata
- Tempted
- Guilty
- Kylie's Quest
- A Better Family (2018)
- Club (2018)
- Johnny Just Come (2018)
- Liars and Pretenders (2018)
- My Name is Ivy (2018)
- Sideways (2018)
- Disguise (2018)
- Merry Men: The Real Yoruba Demons (2018)
- Don't get mad get even (2019)
- Hire a Woman (2019)
- The Set Up 2 (2022)
- Blood Sisters (2022)
- The Razz Guy (2021)
- Kambili: The Whole 30 Yards (2020)
- Made in Heaven (2019 film) (2019)]]
- Living in Bondage: Breaking Free (2019)
- Levi (2019)
- Adaife (2019)
- The Millions (2019)
- Beauty in the Broken (2019)
- Another Angle (2019)
- Merry Men 2 (2019)
- Creepy Lives Here (2021)
- The Silent Baron (2021)
- Superstar (Nollywood Movie) (2021)
- Obara'm (2022)
- Shanty Town (2023)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.bellanaija.com/2016/07/tv-personality-actress-also-a-model-on-the-real-star-nancy-isime-is-a-triple-threat/
- ↑ https://punchng.com/i-have-no-problem-baring-my-cleavage-nancy-isime/
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2016/08/become-superstars-ladies-need-talent-not-connection-model/
- ↑ https://allure.vanguardngr.com/2021/02/how-i-lost-my-mum-at-5-nancy-isime/
- ↑ https://punchng.com/i-have-no-problem-baring-my-cleavage-nancy-isime/
- ↑ https://thenationonlineng.net/cant-date-man-broke/