[go: up one dir, main page]
More Web Proxy on the site http://driver.im/Jump to content

Lokonga Boboliko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lokonga Boboliko
First State Commissioner of Zaire (en) Fassara

6 ga Maris, 1979 - 27 ga Augusta, 1980
Mpinga Kasenda (mul) Fassara - Nguza Karl-i-Bond (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Bandundu Province (en) Fassara, 15 ga Augusta, 1934
ƙasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Mutuwa City of Brussels (en) Fassara, 30 ga Maris, 2018
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Popular Movement of the Revolution (en) Fassara
hoton andre

Lokonga Biboliko an haife shi a ranar 15 ga watan Agustan 1934, a LobamitiZaire, sanannan Dan Siyasa Na Kasar Zaire. Yayi a matsayin Commissioner na farko a Zaire daga 6 ga Maris din 1979 zuwa 27 ga watan Agustan 1980. Har wayau ya kasance Babban sektary na kungiyar ma,aikatan zaire gaba daya.[1]

Karatu da aiki

[gyara sashe | gyara masomin]

St Raphael Middle School, Kinshasa, Heverlee Louvain Social Studies School, Belgium,1955-58(Diploma in Social Studies, 1958), yazama shugaba na UTC,1961, shugaba a National Assembly,1970-79, dan kungiyar Political Bureau MPR, yazama prime minister,1979-80.[2]

  1. Lentz, Harris M. (4 February 2014). Heads of States and Governments Since 1945. ISBN 9781134264902.
  2. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)