6ix9ine
Appearance
6ix9ine | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Daniel Hernández |
Haihuwa | Bushwick (en) , 8 Mayu 1996 (28 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila |
Mexican Americans (en) stateside Puerto Ricans (en) |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Karatu | |
Harsuna |
Turancin Amurka Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mai rubuta waka da mawaƙi |
Tsayi | 170 cm |
Wanda ya ja hankalinsa | DMX (mul) , Tupac Shakur, The Notorious B.I.G. da 50 Cent |
Mamba | Nine Trey Gangsters (en) |
Sunan mahaifi | Tekashi, Tekashi69 da 6ix9ine |
Artistic movement |
hip hop music (en) trap metal (en) hardcore hip hop (en) SoundCloud rap (en) punk rap (en) reggaeton (en) trap music (en) gangsta rap (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Universal Music Group Caroline Records (en) Scumgang Records (en) |
IMDb | nm9531175 |
Daniel Hernandez[1] (An haife shi ne a ranar 8 ga watan mayu na shekarar 1996) [2]wanda akafi sani da 6ix9ine (Tsar in furta shi shine "six nine" sannan ansanshi da tekashi69, Kwararran mawaki ne dan asalin kasar amurka wakokinshi an alakantasu ne da wakoki masu sauri(rap) sannan a yanayinsa da yanayin dabi'unsa ya kasance yanada gashi mai kala da kuma zanuka ajikinsa sannan sananne ne a idanun mutane.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.