Ali Zain
Ali Zain Mohamed ( Larabci: علي زين محمد; (an haife shi a ranar 14 ga watan Disamba a shikara ta ,1990) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na kulob ɗin CS Dinamo Bucuresti da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar.[1]
Ali Zain | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Misra, 14 Disamba 1990 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 93 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 195 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Addini | Musulmi |
Aikin kulob
gyara sasheYa fara aikinsa a Al Ahly, sannan ya buga wasa a Étoile Sportive du Sahel, Al Jazira, Pays d'Aix Université Club da Sharjah, kafin ya koma Barcelona a watan Yuli 2021,[2] inda ya lashe gasar zakarun Turai na 2021–22 EHF. [3] Bayan kakar wasa ɗaya ya koma Dinamo București.[4]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYa taka leda a Masar U20 a Gasar Cin Kofin Duniya ta Junior na 2009 da 2011 Junior World Championship.
Ya lashe Gasar Mediterranean ta 2013, da Gasar Cin Kofin Afirka a shekarun 2016, 2020 da 2022 tare da Masar.[5] Ya kuma wakilci Masar a Gasar Wasan Hannu ta Maza ta Duniya a shekarun 2013, 2015, 2019, [6][7] 2021 da 2023, da kuma a gasar Olympics ta bazara ta shekarun 2016 da 2020.
Girmamawa
gyara sashe- Kulob
Al Ahly
- Kofin kwallon Hannu na Masar: 2009
- Gasar Kwallon Hannu ta Larabawa: 2010
- Gasar Cin Kofin kwallon Hannun Afirka: 2012
- Kungiyar Kwallon Hannu ta Masar: 2012–13
- Gasar Cin Kofin kwallon Hannu ta Afirka: 2013
Etoile du Sahel
- Kofin kwallon Hannu na Tunisiya: 2013–14
Al-Jazira
- Ƙwallon hannu na UAE: 2015–16
- Kofin Kwallon Hannu na Shugaban UAE: 2015–16
Sharjah
- Ƙwallon hannu na UAE: 2018-19, 2019-20, 2020-21
- Kofin Kwallon hannu na Shugaban UAE: 2018–19, 2019–20, 2020–21
Barcelona
- Gasar Zakarun Turai ta EHF: 2021-22
- Laliga ASOBAL: 2021-22
- Copa del Rey: 2021-22
- Copa ASOBAL: 2021-22
- Supercopa ASOBAL: 2021-22
- Ƙasashen Duniya
Masar
- Wasannin Mediterranean: 2013
- Gasar Cin Kofin Afirka: 2016, 2020, 2022; na biyu 2018
- Mutum
- Gwarzon Dan Wasa A Gasar Cin Kofin Afirka 2018
- Mafi kyawun ɗan wasan gefen hagu A Gasar Cin Kofin Afirka 2020
- Mafi kyawun ɗan wasan Left back A Gasar Cin Kofin Afirka 2022
Manazarta
gyara sashe- ↑ "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF . Archived from the original (PDF) on 18 December 2014. Retrieved 15 January 2015.
- ↑ "HANDBALL: Ali Zein makes sensational move to World champions Barcelona" . KingFut . 2 July 2021.
- ↑ "FC Barcelona and Ali Zein go their separate ways" . FC Barcelona. 29 June 2022.
- ↑ "HANDBALL: Ali Zein joins Dinamo București from Barcelona" . KingFut . 14 April 2022.
- ↑ "HANDBALL: Egypt crowned African champions for eighth time" . KingFut . 18 July 2022.
- ↑ 2019 World Men's Handball Championship roster.
- ↑ " ﺇﻋﻼﻥ ﻗﺎﺋﻤﺔ ﻣﺼﺮ ﺍﻟﻨﻬﺎﺋﻴﺔ ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.