Mapula Mefole
Appearance
Mapula Mefole | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Klerksdorp (en) , 18 ga Yuli, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Afirka ta kudu |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm10016375 |
Mapula Mafole (an haifeta ranar 18 Yuli 1990) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu wacce aka fi sani dalilin rawar da ta taka a matsayin Mapula akan e.tv soapie Rhythm City (2015 – 2022).[1][2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mafole a Klerksdorp, Arewa maso Yamma ga iyaye biyu waɗanda daga baya suka koma Tshwane, Pretoria ita da ƴan uwanta lokacin tana shekara 10 kafin su ƙaura zuwa Burtaniya. A 2013, ta kammala karatunta kuma yanzu tana da digiri na AFDA.
Kyaututtuka da zaɓe
[gyara sashe | gyara masomin]List of Accolades | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|
Award / Film Festival | Year | Nomination | Project | Recipient | Result | Ref. |
South African Film and Television Awards | 2018 | Golden Horn Award for Best Supporting Actress | Rhythm City | Herself
|
Ayyanawa | [3] |
2020 | Golden Horn Award for Best Actress | Ayyanawa | [4] | |||
2021 | Golden Hord Award for Best Supporting Actress | Ayyanawa | [lower-alpha 1] |
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]Television | ||||
---|---|---|---|---|
Year | Title | Role | Notes | Ref. |
2012 | Intersexions | Beauty | Cameo role | [1] |
2015Samfuri:Endash2022 | Rhythm City | Mapula | Main role | [1] |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Mapula Mafole talks about life after 'Rhythm City', battling depression and her new role". TimesLIVE (in Turanci). Archived from the original on 7 September 2023. Retrieved 2023-09-10.
- ↑ Mukotekwa, Leeroy (2023-07-08). "Former 'Rhythm City' actress Mapula Mafole: Where is she now?". The South African (in Turanci). Archived from the original on 28 July 2023. Retrieved 2023-09-12.
- ↑ "2018 SAFTA Nominees". 2018 SAFTA Nominees (in Turanci). Archived from the original on 2023-09-10. Retrieved 2023-09-10.
- ↑ yomzansi (2020-02-17). "Here are the 2020 SAFTAs nominees". YOMZANSI. Documenting THE CULTURE (in Turanci). Archived from the original on 19 October 2021. Retrieved 2023-09-10.
- ↑ Höffele, Lerato. "Here are the nominees for this year's Saftas". ewn.co.za (in Turanci). Archived from the original on 18 July 2023. Retrieved 2023-09-10.
- ↑ "Mapula Mafole Bags Nomination At The SAFTA2021". www.ghgossip.com (in Turanci). 2021-04-30. Archived from the original on 2023-09-10. Retrieved 2023-09-10.