[go: up one dir, main page]
More Web Proxy on the site http://driver.im/Jump to content

Manja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Manja
cooking oil (en) Fassara da biocombustible (en) Fassara
Tarihi
Mai tsarawa Elaeis guineensis (en) Fassara
mace na Saida manja akan tebur
gonar kwakwa manja
Yanda ake samar da manja
manja

Manja wani mai ne wanda Kuma ake samun shi daga bishiyan kwa-kwa, amma fa ita bishiyar kwa-kwar kala-kala ce, akwai ta ci da ta manja, to anan kwakwa manja muke magana. Manja shima abu ne mai amfani a cikin jikin dan Adam[1].

Yana maganin cutuka iri-iri. Ana kuma yin miya da manja, da girka shinkafa mafi akasarin. Ana yawan yin girki da manja, anfi yin amfani da manja a miya musamman da miyar kubewa da kuma Miyar kuka. Galibi ana samun manja ne a kudancin Najeriya dan canne suke da bishiyoyin kwa-kwa da yawa.[2]

manja a kwano
manjan sayarwa a jarkuna
ƴaƴan kwakwa manja
  1. https://m.facebook.com/DonBunkasaNahiyarAfrica/posts/163024385289829
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-04-12.