David Ricardo (an haifeshi 18 ga watan Afrilun shekarar 1772) ya kasance kasanin harkar tattalin arziki ta bangaren siyasa, Kuma Dan siyasa ne Kuma kasance mamba a majalissar zartarwa ta kasar great Britain (birtaniya)da yankin Ireland. Ya shahara ta bangaren masana tattalin arziki na classical econonist wadanda suka hada sauran masana tattalin arziki kamar suThomas malthus, Adam smith,James mill[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.